Hira Da Dakta Faruk Bibi Faruk Akan Matsalar Tsadar Rayuwa A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Shin wannan zanga-zanga da kungiyar NLC ta kira za ta sa al’amura su canja, kuma ko da gaske manufofin asusun lamuni na IMF da Bankin Duniya da Najeriya ke amfani da su, sun taimaka wajen shiga wannan yanayi? Wasu daga cikin tambayoyin da muka yiwa Dr Faruk Bibi Faruk kenan, malami a Jami’ar Abuja.