Hira Da Babban Darekta Janar Mai Kula Hukumar Da Dakile Yaduwar Cutar Ta AIDS NACA Gambo Aliyu

Your browser doesn’t support HTML5

Babban Darekta Janar mai kula hukumar da dakile yaduwar cutar ta AIDS NACA Gambo Aliyu, yayi bayani a game da ci gaban da hukumar ta samu a yakin ta da cutar SIDA a Najeriya da ma kalubalolin da ake fuskanta na kyamatar masu cutar.