Hausawan garin Ngaoundere dake Kamaru sun ce su na matukar alfahari da sashin Hausa na Muryar Amurka bisa yadda yake mayar da hankali ga al’amuran da suka shafi rayuwarsu ta yau da kullun. Hausawan sun sanar da hakan ne a lokacin da shugaban Muryar Amurka, Aliyu Mustapha Sokoto ya ziyarce su a garin na Ngaoundere.
Hausawan Ngaoundere Na Alfahari Da VOA Hausa
Your browser doesn’t support HTML5
Hausawan garin Ngaoundere dake Kamaru sun ce su na matukar alfahari da sashin Hausa na Muryar Amurka bisa yadda yake mayar da hankali ga al’amuran da suka shafi rayuwarsu ta yau da kullun.