Hauhawan Farashin Kayan Abinci Da Sutura Ya Kawo Babban Cikas Ga Shirye-shiryen Krisimeti A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Bikin Kirsimeti ya sake zagayowa, wanda lokaci ne da Kiristoci a duniya suke bikin murnar Haihuwar Yesu Almasihu, sai dai hauhawan farashin kayan abinci da sutura, ya kawo babban cikas ga shirye-shiryen mutane na bikin.