Hanifa: Abinda Mai Yiwuwa Ba Ku Sani Ba Daga Bakin Mahaifiyarta

Your browser doesn’t support HTML5

Hanifa: Abinda Mai Yiwuwa Ba Ku Sani Ba Daga Bakin Mahaifiyarta

Mahaifiyar Hanifa, yarinyar da wani malaminta ya yi garkuwa da ita sannan ya kashe ta a Kano, ta shaidawa Muryar Amurka yadda malamin ya yi ta aika mu su da suturar Hanifa don tayar mu su da hankali a kokarin karban kudin fansa bayan ya dade da kasheta.

Ku Duba Wannan Ma Dalilin Da Ya Sa Na Kashe Hanifa – Abdulmalik Tanko

Karin bayani akan Mahaifiyar Hanifa da Abdulmalik Tanko.