Halin Da Al’umma Ke Ciki Babbar Barazana Ce Ga Wannan Kasa – Majalisar Limamai Da Malamai

Your browser doesn’t support HTML5

Ganin yadda talakawa su ka fara zanga-zangar nuna damuwa kan tsadar rayuwa a wasu yankunan Najeriya ya sa Majalissar Limamai da Malamai ta jihar Kaduna jawo hankalin gwamnati don kada a bar lamarin ya kazance.