Shirin kasuwa na wannan makon ya zagaya wasu kasuwanni a kasar Kamaru don jin halin da suke ciki.
WASHINGTON, D.C —
Yayin da annobar COVID-19 ke shafar tattalin arzikin kasashen duniya wasu 'yan kasuwar kasar Kamaru sun koka akan hauhawar farashen kayayyaki, gami da kuma rufe iyakokin kasar da aka yi.
Wakilin Muryar Amurka Awal Garba ya zagaya wasu kasuwannin a kasar don tattaunawa da 'yan kasuwa.
Saurari cikakken shirin cikin sauti.
Your browser doesn’t support HTML5