Habaka Kasuwanci A Tsakanin Kasashen Afirka Da Ke Amfani Da Kudaden Sefa

Your browser doesn’t support HTML5

Kasashen kungiyar tattalin arzikin yammacin nahiyar Afrika masu amfani na bai daya da kudaden sefa tun a 2019, sun kebe watan Octoba na kowace shekara domin sayen kayayakin da a ka sarrafa a cikin su, maimakon na ketare, domin bunkasa tattalin arzikinsu...
Kasashen kungiyar tattalin arzikin yammacin nahiyar Afrika masu amfani na bai daya da kudaden sefa tun a 2019, sun kebe watan Octoba na kowace shekara domin sayen kayayakin da a ka sarrafa a cikin su, maimakon na ketare, domin bunkasa tattalin arzikinsu, tare da karfafawa masu sarrafa abubuwa a cikin su. Ga Haruna Mamane Bako da rahoton daga Birni N’Konni na jamhoriyar Nijar.