VOA60 AFIRKA: IVORY COAST Gwamnatin Kasar Ivory Coast Ta Fara Kyamfe Na Neman Amincewa Da Sabon Daftarin Tsarin Mulki
Your browser doesn’t support HTML5
Gwamnatin kasar Ivory Coast ta fara kyamfe na neman amincewa da salon daftarin tsarin mulki a kuri'ar rabagardamar da za a yi, duk da korafin da 'yan adawa keyi cewa [kundin ya saba da akidar dimokuradiyya.