Gwamnatocin Tarayya Da Na Jihohin Najeriya Na Tunanin Kirkirar ‘Yan Sandan Jihohi

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnatocin tarayya dana jihohin Najeriya 36 na nazari akan bukatar kafa rundunonin ‘yan sandan jihohi.