Gwamnatin Tarayya Ta Bukaci Amurka Ta Tsawaita Yarjejeniyar AGOA

Your browser doesn’t support HTML5

Tuggar wanda ke jagorantar shirin aiwatar da sabuwar manufar kasashen ketare da Shugaba Tinubu ya kirkiro, yace yarjejeniyar AGAO zai taimaka wa tattalin arzikin kasashen Afirka wanda Amurka ta yi musu rangwame wurin haraji domin ya basu daman shigo da kayayyaki da aka sarrafa kasuwannin Amurka.