VOA60 AFIRKA: Gwamnatin Kasar Habasha Ta Yanke Hanyoyin Sadarwa Ta Kwanfuta

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnatin kasar Habasha ta yanke hanyoyin sadarwa ta kwanfuta domin ta hana masu cuwa-cuwar Jarrabawa wallafa tambayoyin akan shafunkan sada zumunta.