Gwamnatin Jamhuriyar Niger Tace Zata Yaki Safaran Mutane Zuwa Kasashen Turai

  • Ladan Ayawa

Hagu zuwa Dama: Sakataren Hukumar raya Tabkin chadi, Sanusi I. Abdullahi; Shugaba Thomas Boni Yayi na Jamhuriyar Benin; shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya; shugaba Mahamadou Issoufou na Nijar; shugaba Idris Deby na Chadi; wakilin shugaban Kamaru, minist

Hukumomi a kasar Jamhuriyar Niger sun bayyana taikaicion su game da cinikin mutane a matsayin bayi, abinda kasartace zata nike tsaye sai ta ga bayan wannan mummunar kasuwancin.

Hukumomin jamhuriyar Nijar, sunyi kakawsar suka gameda bakar dabi'ar nan da al'ummar duniya ke tunanin ta kaw daga cikin al'amuran yau da kullume dake wakana yanzu haka a kasar Libiya.

Ita ce cinikin bayi da ke kasancewa abin kumya mafi girma da ya wakana a ban kasa a kusan karni 2 da suka shude.

Wannan ko, yazo ne, bayan wadansu majigi dake hitowa daga kasar Libiya suna nuna ana cinikin bayi bakaken fata yan kasashen Africa a wannan kasar da yaki ya daidaita.

Ibrahim Yakuba shine Ministan harakokin wajje na jamhuriyar Nijar :

Gameda wannan lamarin, shugaban kasa ya umurce mu da mu tuntubi sauran kasashen Africa, domin a taron hadin guywa na Tarayar Turai da kungiyar hadin kan Africa a saka wannan zancen a sahun gaba inji minista Ibrahim Yakuba.

Ga Haruna Mamman Bako Da Karin bayani 3'36

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnatin Jamhuriyar Niger Tace Zata Yaki Safaran Mutane Zuwa Kasashen Waje 3'36