Gwamnan Jihar Bauchi Ya Karyata Zargin Da Ake Masa

BAUCHI: Gwamnan Bauchi M.A. Abubakar

Gwamnan ya musanta wadannan zarge zarge a lokacin da yayiwa taron magoya bayan jami'iyyar su jawabi ne.

Gwamnan Jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar ya musanta wani zargi da ake masa cewa zai fice daga jam'iyyar APC.

Haka kuma ya musanta cewa, wai baya goyon bayan zaben kai tsaye. Gwamnan ya musanta hakanne a lokacin da ya kada kuri'arsa na zaben tsayar da shugaban kasa takara a karkashin tutar jam'iyyar su ta APC.

Ga Abdulwahab Muhammad da cikakken rahoton.

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnan Jihar Bauchi Ya Karayata Zargin Da Ake Masa