GRACE ALHERI ABDU, DOMIN IYALI, Nuwamba 23, 2017:Aurar Da 'Yaya Mata Da Wuri A Janhuriyar Nijar, Kashi Na Biyu

Grace Alheri Abdu

Kafin muyi sallama da bakin namu da muka gayyata domin bada gudummuwa a yunkurin shawo kan matsalar aurar da 'yaya mata da wuri a Jamhuriyar Nijar inda bincike ya nuna, ana aurar da kashi saba'in cikin dari na 'ya'ya mata a kasar kafin su cika shekaru goma sha takwas, Mun nemi shawarinsu kan matakan da suke gani ya kamata a dauka domin shawo kan matsalar. Ga Wakilinmu Yasuf Abdullahi da ya jagoranci wannan tattaunawa.

Your browser doesn’t support HTML5

Aurar da 'yaya mata da wuri a Nijar-Kashi na Uku-10;10"