GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Janairu 11, 2017, Burin Al'umma A sabuwar shekara Kashi Na Biyu

Grace Alheri Abdu

Idan kuna biye damu, Shirin Domin Iyali ya nemi sanin abinda yafi tsonewa al’umma ido da kuma inda suke butakar gani gwamnati ta bada karfi a wannan shekara da ta kama. Daga cikin wadanda shirin ya yi hira dasu makon jiya, akwai Dr Mohammed Hadi Musa wani mai sharhi kan harkokin iyali da kuma Hauwa Ibrahim El-yakub darekta a wata cibiyar bunkasa karkokin izimi mai zaman kanta a birnin Kano. Ga ci gaban bayanin Hajiya Hawa a hirarsu da wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari.

Your browser doesn’t support HTML5

Domin Iyaali-10:30"