GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Burin Yan Najeriya Da Ghana Kan Inganta Rayuwar Iyali: Kashi Na Daya, Janairu 03, 2019,

Grace Alheri Abdu

A wannan shirin Domin Iyali da ya kasance na farko a shekara ta dubu biyu da goma sha tara, yau Alhamis uku ga watan Janairu, Shirin Domin Iyali ya nemi sanin abinda yafi tsonewa al’umma ido da kuma inda suke butakar gani gwamnati ta bada karfi bana. Mun kuma nemi jin ta bakin al’umma a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana da kuma Kamaru.

Ga abinda ‘yan Najeriya da Ghana ke gani idan an yi zai inganta rayuwar iyali da ci gaban kasa. Sai mako mai zuwa mu nufi kasashen Kamaru da kuma Nijar.

Your browser doesn’t support HTML5

Gurin Sabuwar Shekara PT1-10:30"