GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali- Soyayya Ta Sa Budurwa Cinnawa Kanta Wuta, Kashi Na Daya-Satumba, 26, 2019

Alheri Grace Abdu

Yau shirin Domin Iyali ya isa Gusau babban birnin jihar Zamfara inda tsanannin soyayya ya kusa zama ajalin wata budurwa da ta cinnawa kanta wuta sabili da saurayinta bashi da halin daukar nauyin auren.

Saurari shirin domin jin bayanin kawun yarinyar da kuma saurayin dangane da wannan lamarin.

Your browser doesn’t support HTML5

soyayya ta sa Yarinya ta cinnawa kanta wuta-20:00"