WASHINGTON, DC —
Idan kuna biye da mu makon da ya gabata muka fara bibiya kan batun cin zarafin kananan yara da ake rabawa da iyayensu ko dai wadanda masu safarar yara suke yi ko kuma wadanda ake turawa wadansu garuruwa da nufin tarbiyartad da su ko kuma gyara hali.
Na baya bayan nan shine kwato kananan yara tara da aka yi a jihar Anambra da aka sato a jihar Kano. Abinda ya haifar da muhawara kan ko sakacin iyaye ne ke jefa yara cikin hatsari ko kuma a'a,
Saurari tattaunawar da shirin ya yi da 'yar gwaggwarmaya Aisha Yasmin Zakary.
Your browser doesn’t support HTML5