GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali- Bibiya Kan Batun Ba Mata Kashi 35 Cikin Dari Na Mukaman Dori-Kashi Na Biyu-Yuni, 13, 2019

Grace Alheri Abdu

A ciba da yin dubi kan batun ba mata kashi talatin da biyar cikin dari na mukaman siyasa na dori ba zabe ba, yau bakin namu, Hajiya Hauwa El-yakub wadda ta tsaya takarar wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattijan tarrayar Najeriya, da kuma barrista A'isha Ali Tijjani yar gwaggarmayar kare hakkokin bil'adama musamman mata, sun bayyana yadda za a yi amfani da ilimi wajen cimma wannan burin da kuma yadda suke ganin za a iya tsarkake tsarin damokaradiya. Bakin sun kuma bayyana amfanin hamayya a mulkin damokaradiya.

Saurari cikakken shirin.

Your browser doesn’t support HTML5

Ba mata Kashi 35% na mukaman dori Pt2-10:15"