GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali- Bayani Kan Batun Cin Zarafin Yaro Kurma-Kashi Na Uku-Agusta,08, 2019

Grace Alheri Abdu

A wannan shirin, mahaifiyar karamin yaron da tayi zargin an yi mashi fyade da gasa mashi akuba a makarantar kurame ta gwamnati dake Kuje, Abuja tace hukumomi sun yi watsi da batun suka nemi zarginta da kage da neman yin damfara.

Saurari bayanin nata

Your browser doesn’t support HTML5

Bayani Kan Batun Cin Zarafin Yaro Kurma-Pt3-10:00"