Boko Haram: Godiyar Gwamna Kashim Shettima Na Borno

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan hira da gwamnan jihar Borno Kashim Shettima ya yi da Muryar Amurka, ya bayyana irin nasarar da aka samu akan kungiyar Boko Haram tun bayan da gwamnatin shugaba Muhamamd Buhari ta karbi ragamar mulki tare da bayyana irin kalubalen sake gina yankin dake gaban gwamnatin jiha da ta tarayya.