VOA60 DUNIYA: A Kasar Habasha, Gocewar Laka a Wata Dalar Shara Ta Halaka Akalla Mutane 46

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Habasha, gocewar laka a wata dalar shara ta halaka akalla mutane 46, wasu da dama kuma sun bace, a wani wuri dake wajen Addis Ababa babban birnin kasar.