VOA60 Duniya: Gobarar Daji Ta Yi Sanadiyar Tada Mutane Sama Da 700 Barin Gidajen Su A Kasar Italiya
Your browser doesn’t support HTML5
Italy: Da yammacin litinin wata gobarar daji ta tashi a arewacin Tuscany, wanda tayi sanadiyyar mutane sama da 700 barin gidajen su.