VOA60 DUNIYA: Gobara Ta Hallaka Mutane Akalla 12 A Gundumar Bronx Dake Birnin New York

Your browser doesn’t support HTML5

Gobara ta hallaka mutane akalla 12 a daya daga cikin wuta mafi muni da aka gani cikin shekaru da dama a gundumar Bronx ta birnin New York.