Gaishe-Gaishen Sallah Daga Mazauna Amurka

Yan uwa da abokan arziki wadanda suke zaune anan Amirka sun mika gaishe gaishen sallah

Gaisuwar Sallah daga yan uwa da abokan arziki, wadanda ke zaune a jihohi kamar New York da New Jersey da Texas da West Virginia da kuma Maryland Amirka ke mika gaishe gaishenu ta sallah zuwa ga yan uwa da abokan arziki

Saurari gaishe gaishen

Your browser doesn’t support HTML5

Gaishe gaishen Sallah daga yan uwa da abokan arziki a America 23"05