GAISHE-GAISHEN KRISMAS, Kashi Na Daya-Disamba, 25, 2022

Masu Ibada Ranar Krismas a Kyiv, Dec. 25, 2022.

A wannan shirin mun kawo kashi na daya a shiri na musamman dake ba ‘yan’uwa mazauna Amurka maza da mata damar sada zumunci a ranar da Kiristoci a duk fadin duniya su ke bukukuwan Kirsimeti.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

GAISHE-GAISHEN KRISMAS KASHI NA DAYA