GAISHE-GAISHEN KRISMAS, Kashi Na Biyu-Disamba, 25, 2022

CHRISTMAS-SEASON/PAKISTAN

A wannan shirin mun kawo kashi na biyu na gaishe-gaishen Krismas, shiri na musamman da ke ba ‘yan’uwa mazauna Amurka maza da mata damar sada zumunci a ranar da Kiristoci a duk fadin duniya su ke bukukuwan Kirsimeti.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

GAISHE-GAISHEN KRISMAS KASHI NA BIYU