Fira Ministan Nijar Ya Fara Rangadi A Kasashen Turkiya, Iran, Serbia da Rasha

Your browser doesn’t support HTML5

Firai Ministan gwamnatin rikon kwaryar Nijar, Lamine Zeine, ya isa birnin Mosco a kasar Rasha da nufin tattauna batutuwa da dama a wannan lokaci da Nijar ke fuskantar tarnaki daga kasashen yammacin duniya sakamakaon kifar da gwamnatin dimokradiya.