VOA60 DUNIYA: Fira Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu Ya Caccaki Cibiyoyin 'Yan Jaridun Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Fire ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya caccaki cibiyoyin 'yan jaridun kasar, akan cewa suna yi masa zagon kasa akan margin cin hanci da rashawa.