Fashewar Tankar Mai: Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Jigawa Ya Karu Zuwa 170

Your browser doesn’t support HTML5

Adadin mutanen da suka mutu sakamakon hadarin tankar dakon man fetur a garin Majiya na jihar Jigawa a Najeriya ya kai kusan 170 yayin da fiye da mutane 60 ke ci gaba da karbar magunguna a asibitoci daban daban.