Faransa Ta Lashe Gasar Cin Kofin Duniya Na FIFA Na Shekarar 2018

Your browser doesn’t support HTML5

Wasan karshe na gasar FIFA na cin Kofin Duniya 2018
A karshe Croatia ta samu matsayi na biyu a gasar cin kofin duniya na 2018, shekaru 20 bayan da ta zo ta uku a 1998 a Faransa. Wannan nasarar lashe gasar ta Faransa ita ce karo na biyu shekaru 20 bayan da ta lashe kofin a 1998.
Sakamakon Karshe: Faransa 4- 2 Croatia