Fadiwar Darajar Naira Ya Fara Shafar Kasuwanci A Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Fadiwar darajar Naira a Najeriya ya fara shafar wasu harkokin kasuwanci a makwabciyar kasar Jamhuriyar Nijar inda ma su harkokin kasuwanci ke cewa lamarin ya shafe su matuka.