Fadi Mu Ji: Illolin Shan Miyagun Kwayoyi A Rayuwa

Your browser doesn’t support HTML5

Shin kun san irin illolin da shan miyagun kwayoyi ke yi ga rayuwa? Ku kasance tare da shirin Fadi Mu Ji na VOA tare da Aisha Mu'azu domin jin cikakken bayani.