VOA60 AFIRKA: Fada Ya Barke Tsakanin 'Yansanda Da Wasu 'Yan Hankoron Kare Hakkin Al 'umma A Birnin Nouakchoutt Dake Mauritania

Your browser doesn’t support HTML5

Bari mu leka a Mauritania inda a ranar Alhamis fada ya barke tsakanin yansanda da wasu yan hankoron kare hakkin al’umma a birnin Nouakchott, a jajibirin kamala yakin neman zaben raba gardama da za’a gudanar kan yin sauye-sauye ga kudin tsarin mulkin kasar