DUNIYAR AMURKA: Yadda Matsalar Cin Zarafi Ta Karu A Tsakanin Ma'aurata Saboda Kullen Coronavirus - 28 Mayu, 2021

Mahmud Lalo

Bincike da dama da aka gudanar a Amurka, sun nuna cewa an samu karuwar matsalar cin zarafi a tsakanin ma'aurata tun bayan da aka fara zaman gida sanadiyyar annobar coronavirus da ta barke a karshen 2019. A yi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Yadda Matsalar Cin Zarafi Ta Karu A Tsakanin Ma'aurata Saboda Kullen Coronavirus - 5'50"