DUNIYAR AMURKA: Yadda Aka Gurfanar Da Tsohon Shugaban Amurka Donald Trump a Gaban Kotun Tarayya - Yuni 16, 2023

Mahmud Lalo

A cikin shirin na wannan makon, tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya ce bai akaita wata laifi ba bayan da aka tuhume shi da laifin karkatar da wasu bayanan sirrin tsaron kasar bayan ya bar fadar White House a shekarar 2021.

Saurari shitin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Yadda Aka Gurfanar Da Tsohon Shugaban Amurka Donald Trump a Gaban Kotun Tarayya - Yuni 16, 2023