WASHINGTON D.C. —
Shirin Duniyar Amurka na wannan makon ya yi waiwaye ne kan muhimman batutuwan da muka tattauna a wannan shekara mai karewa inda a wannan makon muka yi duba kan batun janyewar dakarun Amurka a Afghanistan. A yi sauraro lafiya.
Your browser doesn’t support HTML5
DUNIYAR AMURKA: Waiwaye Kan Batun Janyewar Dakarun Amurka a Afghanistan - 6'00"