DUNIYAR AMURKA: Wa'adin Ficewar Amurka A Afghanistan - Agusta 27, 2021

Mahmud Lalo

Gwamnatin Joe Biden, ta ce tana kan turba a kokarin da take yi na kwashe dukkan Amurkawa da ke Afghanistan nan da ranar 31 ga watan Agusta da ta tsayarwa kanta.

Sai dai ‘yan majalisar dokokin Amurkan na ganin, lokaci na kurewa wajen kwashe kawayenta da suke fuskantar kalubale daga ‘yan Taliban yayin da suke kokarin kai wa ga filin tashin jirage da ke Kabul.

Yau batun da za mu duba kenan a Shirin na Duniyar Amurka ya tattauna akai kenan tare da ni Mahmud Lalo.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Wa'adin Ficewar Amurka A Afghanistan - 5'50"