DUNIYAR AMURKA: Trump Ya Fara Tallata Kansa Bayan Da Ya Ayyana Shirinsa Na Sake Tsayawa Takara A 2024 - Nuwamba 25, 2022

Mahmud Lalo

Sai dai yayin da wasu ke zumudin ganin ya sake tsayawa takarar, duba da irin sauye-sauyen da suke ikirarin ya samar, wasu kuwa cewa suke babu abin da ya tabuka a mulkinsa na farko. 

Tsohon shugaban Amurka Donald Trump, ya zama mutum na farko da ya fara gabatar da kansa a matsayin dan takarar mukamin shugaban kasa a zaben 2024, kuma tuni har ya fara tallata manufofinsa ga Amurkawa.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Trump Ya Fara Tallata Kansa Bayan Da Ya Ayyana Shirinsa Na Sake Tsayawa Takara A 2024 - 6'00"