DUNIYAR AMURKA: Tattaunawa Da Wasu Mazauna Birnin New York Kan Harin 11 Ga Watan Satumba A Amurka, Satumba 10, 2021

Mahmud Lalo

A ranar Asabar 11 ga watan Satumbar 2021, Amurka za ta yi tarukan cika shekara 20 bayan da 'yan ta'adda suka kai mata hari da jiragen sama, wanda ya yi sanadin mutuwar dubban mutane a tsakanin birnin New York, Pentagon da kuma wani yankin Pennsylvania a shekarar 2001. Yau batın da shirin na Duniyar Amurka zai tattauna akai kenan. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Tattaunawa Da Wasu Mazauna Birnin New York Kan Harin 11 Ga Watan Satumba A Amurka - 6'12"