Shirin har ila yau, ya yi duba kan wani sabon rahoto da aka fitar, wanda ya kara tabbatar da cewa 'yan sandan garin Uvalde a jihar Texas, sun yi sakaci wajen kai dauki yayin da wani dan bindiga ya shiga wata makarantar firamare ya harbe yara 19 da malamai biyu a watan Mayu.
Washington D.C. —
Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya tabo batun zargin da ake yi wa wasu 'yan sanda a jihar Ohio na kashe Jayland Walker, wani bakar fata da ba ya dauke da bindiga. A yi sauraro lafiya.
Your browser doesn’t support HTML5