DUNIYAR AMURKA: Masu Neman Tikitin Takarar Shugaban Kasa A Jam'iyyar Republican Na Karuwa, Yuni 09, 2023

Mahmud Lalo

Daga cikin wadanda suka bayyana aniyarsu a baya-bayan nan, akwai tsohon mataimakin shugaban kasa Mike Pence da tsohon Gwamnan jihar New Jersey Chris Christie.

Adadin wadanda ke neman jam'iyyar Republican ta ba su tikitin takarar shugaban kasa a zaben 2024 na ci gaba da karuwa yayin da kotu za ta fara tuhumar tsohon Shugaban Amurka Donald Trump kan laifin rike wasu takardun sirrin kasa.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Masu Neman Tikitin Takarar Shugaban Kasa A Jam'iyyar Republican Na Karuwa - 5'30"