DUNIYAR AMURKA: Fadada Damar Ciyo Bashin Da Gwamnati Ke Karbowa, Oktoba 22, 2021

Mahmud Lalo

Makonni biyu da suka gabata ne Majalisar Dattawan Amurka ta cimma matsaya kan samar da damar da za a fadada kofar karbo bashin kudaden da gwamnati za ta yi amfani da su wajen gudanar da harkokinta daga nan zuwa 3 ga watan Disamba, lamarin da idan aka samu akasin hakan, zai kai ga shallin da gwamnatin za ta kasa biyan ma’aikata da masu karbar kudaden fansho da gudanar da sauran hidindimu da take gudanarwa. Shirin ya gayyato Dr. Nasir Danmowa, mai fashin baki kan al'amuran yau da kullum a Amurka.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Fadada Damar Ciyo Bashin Da Gwamnati Ke Karbowa - Kashi Na 2 - 6'35"