Shirin har ila yau, ya duba kiran da hukumomin Amurka suka yi ga jama’a da su yi hattara yayin da aka samu bullar wasu na’ukan cutar ta COVID da suke da saurin yaduwa.
Washington D.C. —
‘Yan majalisar dokokin Amurka da ke bincike kan harin da aka kai kan ginin majalisar a ranar 6 ga watan Janairun bara, sun sake wani zaman sauraren bahasi a ranar Talatar da ta gabata inda ake ci gaba da duba irin rawar da tsohon shugaba Donald Trump ya taka a rikicin.
Your browser doesn’t support HTML5