DUNIYAR AMURKA: Biden Da Mai Dakinsa Sun Taya Al'umar Musulmi Murnar Fara Azumin Wata Ramadan - 24 Maris, 2023

Mahmud Lalo

Amurka ta kuma jajantawa al'umar Turkiyya da Syria da suka fuskanci ibtila'in girgizar kasa da kuma Musulmin China da na Myanmar da ake muzgunawa.

Shugaban Amurka Joe Biden da mai dakinsa Jill Biden, sun taya al’umar Musulmi murnar fara azumin watan Ramadana, inda suka nuna goyon bayansu ga kasashen Musulmi da suka fuskanci ibtila’i da kuma Musulmin da ke fuskantar zalunci a wasu kasashe.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Biden Da Mai Dakinsa Sun Taya Al'umar Musulmi Murnar Fara Azumin Wata Ramadan - 6'00"