DUNIYAR AMURKA: Abin Da Amurkawa Ke Cewa Kan Takarar Joe Biden A Zaben 2024, Mayu 05, 2023

Mahmud Lalo

Sai dai akwai alamu da ke nuni da cewa, babu makawa Biden shi zai sake lashe tikitin tsayawa jam’iyyar ta Democrat takara a zaben na badi.

Sakamakon kuri’ar jin ra’ayin jama’a da aka gudanar a Amurka, na nuni da cewa Amurkawa da dama ciki har da ‘yan Democrats, ba sa son Shugaba Joe Biden ya sake tsayawa takara a zaben 2024.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Abin Da Amurkawa Ke Cewa Kan Takarar Joe Biden A Zaben 2024 - 6'00" mp3