DUNIYAR AMURKA- Harin Da Ya Halaka Dalibai 19 A Jihar Texas, Mayu 27, 2022

Mahmud Lalo

Harin wanda aka kai a garin Uvalde a jihar ta Texas, na zuwa ne kasa da makonni biyu da harin da wani dan bindiga ya kai a wani kanti a garin Buffalo da ke New York, wanda ya halaka mutum 10.

Shugaban Amurka, ya sha alwashin zai shawo kan ‘yan majalisar dokokin kasar don su dauki matakin sauya dokar mallakar bindiga, bayan wani mummunan hari da wani dan bindiga ya kai akan wata makarantar firaimare inda ya kashe yara kanana 19 da malamai biyu. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA- Harin Da Ya Halaka Dalibai 19 A Jihar Texas - 6'13"