VOA60 AFIRKA: Fasinjoji 43 Da Matuka Jirgi Shida Sun Tsira Daga Hadarin Jirgin Sudan ta Kudu
Your browser doesn’t support HTML5
South Sudan: Dukkanin fasinjoji 43 da matuka jirgi shida sun tsira daga hadarin jirgin da ya auku a garin Wau a jiya Litinin.