Dubbban Masu Matsala Ta Ido A Ghana Sun Samu Biyan Bukata

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu ma’aikatan gwamnati da kuma wata kungiya mai zaman kanta a Ghana sun dauki nauyin yiwa dubban mutane masu fama da matsala ta ido, aikin ido a kasar.